iqna

IQNA

jerin gwano
Landan (IQNA) A cewar sanarwar da rundunar ‘yan sandan birnin Landan ta fitar bayan harin da guguwar ta Al-Aqsa ta kai, laifukan nuna kyama ga musulmi a birnin Landan sun ninka a cikin makon da ya gabata.
Lambar Labari: 3490052    Ranar Watsawa : 2023/10/28

Abuja (IQNA) A harin da 'yan sandan Najeriya suka kai kan mahalarta muzaharar Arbaeen a birnin Zariya, an jikkata da dama daga cikinsu.
Lambar Labari: 3489762    Ranar Watsawa : 2023/09/05

Karbala (IQNA) Cibiyar Hubbaren Imam Hosseini ta sanar da cewa ta aike da kwafin kur’ani mai tsarki guda dubu 20 zuwa kasar Ingila ga  halartar jerin gwano n ranar Ashura a birnin Landan .
Lambar Labari: 3489548    Ranar Watsawa : 2023/07/27

Tehran (IQNA) A cikin wani sakon bidiyo, Stephen Sizer, mai wa’azin addinin Kirista na Ingila, ya gayyaci mutane da su halarci muzaharar ranar Qudus a Biritaniya.
Lambar Labari: 3488971    Ranar Watsawa : 2023/04/13

Tehran (IQNA) Dubban Falasdinawa ne suka yi tattaki zuwa masallacin Al-Aqsa inda suka halarci sallar asuba a cikin masallacin mai alfarma.
Lambar Labari: 3487036    Ranar Watsawa : 2022/03/11

Tehran (IQNA) Kafofin yada labarai daban-daban na duniya sun mayar da hankali kan bukukuwan zagayowar lokacin juyin Iran a wannan shekara da juyin ya cika shekaru 43.
Lambar Labari: 3486940    Ranar Watsawa : 2022/02/12

Tehran (IQNA) Dubban Falastinawa sun gudanar da zanga-zanga a sassa daban-daban an falastinu da ake yi taken zanga-zangar tutar Falastinu.
Lambar Labari: 3486091    Ranar Watsawa : 2021/07/10

Tehran (IQNA) An gudanar da jerin gwano mafi girma a birnin Landan na kasar Burtaniya, domin nuna goyon baya ga al'ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485942    Ranar Watsawa : 2021/05/23

Tehran (IQNA) birane daban-daban na duniya, al’ummomi suna gudanar da jerin gwano domin nuan takaicinsu da kisan kiyashin da Isra’ila take yi wa al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485911    Ranar Watsawa : 2021/05/13

Tehran (IQNA) Al’ummar Bahrain na gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da kulla alaka da Isra’ila da gwamnatin kasarsu ta yi.
Lambar Labari: 3485200    Ranar Watsawa : 2020/09/19

Tehran (IQNA) al'ummar kasar Pakistan sun gudanar ad jetin gwano a birane daban-daban an kasar domin yin Allawadai da zanen batunci kan ma'aiki (SAW_ da jaridar Charlie Hebdo ta kasar Faransa ta yi.
Lambar Labari: 3485168    Ranar Watsawa : 2020/09/09

Tehran (IQNA) yahudawa sun yi amfani da karfi kan falastinawa masu jerin gwano n lumana.
Lambar Labari: 3485021    Ranar Watsawa : 2020/07/25

Tehran (IQNA) daruruwan mutane ne suka gudanar da jerin gwano a  jiya a birnin London domin nuna adawa da sayarwa Saudiyya da makamai da Burtaniya ke yi.
Lambar Labari: 3484982    Ranar Watsawa : 2020/07/13

Tehran – IQNA, kungiyar tarayyar turai za ta gudanar da zama dimin tattauna batun shirin Trump kan Falastinu da ake kira yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484529    Ranar Watsawa : 2020/02/16

Dubban mutanen Sudan sun gudanar da zanga-zaga a yau domin nuna neman a iawatar da dukkanin manufofin juyin da suka yi.
Lambar Labari: 3484466    Ranar Watsawa : 2020/01/30

Amurkawa da dama ne suka gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da sabuwar dokar gwamnatin India da ke nuna wariya ga musulmi.
Lambar Labari: 3484459    Ranar Watsawa : 2020/01/28

Sayyid Muqtada daya daga cikin masu fada a ji a kasar Iraki, ya kirayi miliyoyin al’ummar kasar da su gudanar da zanga-zanga kan Amurka.
Lambar Labari: 3484417    Ranar Watsawa : 2020/01/15

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da tarukan ranar Imam Hussain (AS) a birnin San Francisco na jihar California a Amurka.
Lambar Labari: 3484124    Ranar Watsawa : 2019/10/06

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Amurka sun gudanar da jerin gwano domin jaddada wajabcin hadin kan al'ummar musulmi a New York.
Lambar Labari: 3484084    Ranar Watsawa : 2019/09/24

Bangaren kasa da kasa, dubban Falasinawa ne suka gudanar da gangamia cikin sansanonin su da ke kasashe makwabta domin nuna rashin aminewa da yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483760    Ranar Watsawa : 2019/06/21